Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Monday, 7 October 2013

Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi

Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi
dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad farin jakada. Yar uwa kisani dalilin dayasa malaman musulunci sukayi ca akan irin wasu kayan kwalliyar da kike amfani da su illa kawai dan tausayamiki fushin allah duniya da lahíra,dakuma karemiki lafiyarki bawai dan a quntatamiki ahanaki kwalliya ba.a a hasalima babu wani addini daya fi musulunci bawa yanci tayi kwalliya .kamar su lallai wato qunshi ,kwalli da shauransu
gakadan daga illolin wasu kayan kwalliyar mata
1. Takalmi coge .yar uwa kisani takalmi coge yana damatuqar hatsari agareki,dalikuwa shine inkinsa coge dunduniyarki zatai sama yatsun ki zaiyi qasa kinga inkina tafiya kina dan kifawa kina qoqarindawowa dajikinki to a daidai wannan lokacin dukkan jikinki yana rawane yana motsawa kamar yadda kamfanin takalmi coge na itali yafada yana jan hankalin mutane kinga kin yada fasadi,
illa ta .[a] jijiyoyin ki na dunduniya suna sandarewa saiyasa qafar mace tayi tauri
[b]kinfi kusa da saurin faduwa dakin zame
[c] kuma kamar kina qaryane dan kina nuna ke doguwace amma dakin cire saikizama gajera
2 matsattsun kaya. Daman tuni kinsancewa addinin musulunci yahana ki irin wannan shigarma.hakama bunciken zamani yanuna illar sa kaya matsattsu kamar haka
[a] rashin walwala sakamakön matseki da sukai
[b] zai iya shafar juna biyunki,ko yakawomiki tangardar haihuwa
[c] zai shafi zagayawar jini wanda hakan zai iya samiki hawanjini
3 sakaya ragaraga shima yana da illa agareki sakamakon hasken rana naiya shafar fatarki kai tsaye kinga hakan na iya ragemiki kyallinfa,shafar qashinki dan fatarki ba irintamaza ceba
4.janbaki shiwannan illar sa kadance wato inkina dambara shi dayawa yana hana lebbanki samun iska ishassha sai yadinga saba wani lokacin harda qaiqaya .inzaki sa kisa kadan kuma agidan mijinki banda unguwa ko wanda bamijinkiba
5.janfarce shikuma wannan yana hana ruwan alwala taba farce,yanahana farce shaniska sai yadinga gautsi hardakaryewa
6.qona gashi =shi wasu maluman sun yi rangwame gamata ,amma illarsa
[a]in mace tadene to gashin zai lalace .shidai sai dai taitayi
[b]duk sanda mace tayi yaikyau sai kuga tana qoqarin futu dagashinta ga wadanda ba mazantaba.
Ki yiwa mijinki ado kawai dashi
7.farcen roba=yaruwa shima wannan na cutar da wanda zaikarbi wani abo ko baki tahanyar karzarmutum ,yana hana farce shan iska ishasshiya ,sai yasashi gutsi koma ya dinga karyewa
[9]kayanshafe shafe=suma wadannan akwai masu bawa fata kariya da qara kyau amma akwai wanda akahana na bilitin masu canja fata tai ja ,far dashaurans suna da illa kamar jamar dafata ,ragewa fata qyari ,sham wahalardinki a asibiti,yinbaqi in kin dena
canja halrtta kamar taqunannan hanci =shima yana shafar lfy koma yalale

1 comment:

  1. Abdul: Illoli Da Wasu Kayan Adon Mata Sukedashi >>>>> Download Now

    >>>>> Download Full

    Abdul: Illoli Da Wasu Kayan Adon Mata Sukedashi >>>>> Download LINK

    >>>>> Download Now

    Abdul: Illoli Da Wasu Kayan Adon Mata Sukedashi >>>>> Download Full

    >>>>> Download LINK 8V

    ReplyDelete