Bayanai da maganganun malaman mazhaba da ma wasu malaman akan matsayin shiah rafiliya ko imamiyya
.1. maganar imam shafi'i. Akan shiah .yace duk a yanbidiah kaf bantaba ganin wanda yafi yanshiah qaryaba da bada shaidar zur .duba al inabatul kubra na ibnu baddata shafi na 545 littafi na 2.
2.maganar imam ahamad akan shiah. Daga abdullahi binu ahmad yace na tambayi babana , mutumin dayazagi daya daga sahabban annabi saw sai imam ahamad yace banaganin yanakan musulunci .duba kitabus sunnah na khallal littafi nadaya shafi na 493
3 maganar imam malik .yace wanda yake zagin sahabban annabi saw bai da rabo ,ko kaso a musulunci .duba kitabul sunnah na khallal littafi na 1 shafi na 493
4.maganar imam abu hanifa .yace bintafarkin magabata naqwarai shine fifita abubakar da umar da ali da usman kuma kada yabaci daya daga cikinsu duba al'intisar lil sahbi wal ali na arruhali shafi na 127
5 maganar sufyanu sauri .antambayeshi mutumin da yake zagin abubakar,da umar sai yace shi kafurine da allah me girma, sai aka tambayeshi muna iyayimasa sallah? Yace a a ko kusa yakuma tambayesu amma yanacewa lailahaillallah ,yazamu dash? Sai safiyanu yace kada kutabashi da hannaye nku ku turashi da katako kutubude shi a kabarinsa .duba siyaru a' alamil nubala na zahabi littafi na 7 shafi na 253
6 maganar imam bukari .yace akan yanshiah rafilawa dayane a guna nayi sallah a bayan bajahame ko barafile ko bayahude ka banasare kuma ba ayimusu sallama,ba a dubosu ba a aurataiya dasu ba a karbar shedarsu kuma ba a cin yankansu .duba al intisar lil sahabi wal ali shafi na 132 sunciro kum a littafin khalqi af"alil ibad
7.maganar usmanu danfodiyo ma ya dauko daga littafin ibn hajar inda ibn hajar yace wanda duk yakafirta sahabbai koyace al umma tabata toshi kafurine .saidanfodiyo yaqara yace nace hakanan dukwanda yai shakkar kafircinsama to shima kafurine.duba tahakikul isma li jami i dabaqati hazihil umma na usman danfodiyo shafi na 8
8.maganar alqadi iyal me ashafa dan malikiyane yace hakanan kuma munyanke hukunci da kafircin shiah gullajunrafiliya wadan da sukace imamansu sunfi annabawa .duba kitabut asshifa bi ta'arifi huqukil musdafa na iyal 2/1078
yan uwa wasu daga maganganun magabata akan yanshiah allah yasa sugane
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...
Translate
Thursday, 26 September 2013
Bayanai da maganganun malaman mazhaba da ma wasu malaman akan matsayin shiah rafiliya ko imamiyya
.1. maganar imam shafi'i. Akan shiah .yace duk a yanbidiah kaf bantaba ganin wanda yafi yanshiah qaryaba da bada shaidar zur .duba al inabatul kubra na ibnu baddata shafi na 545 littafi na 2.
2.maganar imam ahamad akan shiah. Daga abdullahi binu ahmad yace na tambayi babana , mutumin dayazagi daya daga sahabban annabi saw sai imam ahamad yace banaganin yanakan musulunci .duba kitabus sunnah na khallal littafi nadaya shafi na 493
3 maganar imam malik .yace wanda yake zagin sahabban annabi saw bai da rabo ,ko kaso a musulunci .duba kitabul sunnah na khallal littafi na 1 shafi na 493
4.maganar imam abu hanifa .yace bintafarkin magabata naqwarai shine fifita abubakar da umar da ali da usman kuma kada yabaci daya daga cikinsu duba al'intisar lil sahbi wal ali na arruhali shafi na 127
5 maganar sufyanu sauri .antambayeshi mutumin da yake zagin abubakar,da umar sai yace shi kafurine da allah me girma, sai aka tambayeshi muna iyayimasa sallah? Yace a a ko kusa yakuma tambayesu amma yanacewa lailahaillallah ,yazamu dash? Sai safiyanu yace kada kutabashi da hannaye nku ku turashi da katako kutubude shi a kabarinsa .duba siyaru a' alamil nubala na zahabi littafi na 7 shafi na 253
6 maganar imam bukari .yace akan yanshiah rafilawa dayane a guna nayi sallah a bayan bajahame ko barafile ko bayahude ka banasare kuma ba ayimusu sallama,ba a dubosu ba a aurataiya dasu ba a karbar shedarsu kuma ba a cin yankansu .duba al intisar lil sahabi wal ali shafi na 132 sunciro kum a littafin khalqi af"alil ibad
7.maganar usmanu danfodiyo ma ya dauko daga littafin ibn hajar inda ibn hajar yace wanda duk yakafirta sahabbai koyace al umma tabata toshi kafurine .saidanfodiyo yaqara yace nace hakanan dukwanda yai shakkar kafircinsama to shima kafurine.duba tahakikul isma li jami i dabaqati hazihil umma na usman danfodiyo shafi na 8
8.maganar alqadi iyal me ashafa dan malikiyane yace hakanan kuma munyanke hukunci da kafircin shiah gullajunrafiliya wadan da sukace imamansu sunfi annabawa .duba kitabut asshifa bi ta'arifi huqukil musdafa na iyal 2/1078
yan uwa wasu daga maganganun magabata akan yanshiah allah yasa sugane
.1. maganar imam shafi'i. Akan shiah .yace duk a yanbidiah kaf bantaba ganin wanda yafi yanshiah qaryaba da bada shaidar zur .duba al inabatul kubra na ibnu baddata shafi na 545 littafi na 2.
2.maganar imam ahamad akan shiah. Daga abdullahi binu ahmad yace na tambayi babana , mutumin dayazagi daya daga sahabban annabi saw sai imam ahamad yace banaganin yanakan musulunci .duba kitabus sunnah na khallal littafi nadaya shafi na 493
3 maganar imam malik .yace wanda yake zagin sahabban annabi saw bai da rabo ,ko kaso a musulunci .duba kitabul sunnah na khallal littafi na 1 shafi na 493
4.maganar imam abu hanifa .yace bintafarkin magabata naqwarai shine fifita abubakar da umar da ali da usman kuma kada yabaci daya daga cikinsu duba al'intisar lil sahbi wal ali na arruhali shafi na 127
5 maganar sufyanu sauri .antambayeshi mutumin da yake zagin abubakar,da umar sai yace shi kafurine da allah me girma, sai aka tambayeshi muna iyayimasa sallah? Yace a a ko kusa yakuma tambayesu amma yanacewa lailahaillallah ,yazamu dash? Sai safiyanu yace kada kutabashi da hannaye nku ku turashi da katako kutubude shi a kabarinsa .duba siyaru a' alamil nubala na zahabi littafi na 7 shafi na 253
6 maganar imam bukari .yace akan yanshiah rafilawa dayane a guna nayi sallah a bayan bajahame ko barafile ko bayahude ka banasare kuma ba ayimusu sallama,ba a dubosu ba a aurataiya dasu ba a karbar shedarsu kuma ba a cin yankansu .duba al intisar lil sahabi wal ali shafi na 132 sunciro kum a littafin khalqi af"alil ibad
7.maganar usmanu danfodiyo ma ya dauko daga littafin ibn hajar inda ibn hajar yace wanda duk yakafirta sahabbai koyace al umma tabata toshi kafurine .saidanfodiyo yaqara yace nace hakanan dukwanda yai shakkar kafircinsama to shima kafurine.duba tahakikul isma li jami i dabaqati hazihil umma na usman danfodiyo shafi na 8
8.maganar alqadi iyal me ashafa dan malikiyane yace hakanan kuma munyanke hukunci da kafircin shiah gullajunrafiliya wadan da sukace imamansu sunfi annabawa .duba kitabut asshifa bi ta'arifi huqukil musdafa na iyal 2/1078
yan uwa wasu daga maganganun magabata akan yanshiah allah yasa sugane
Salamun alaikum yan uwa yau zamuyi fadakarwa akan wasu lokutan da aka hana sallar nafila

1. Anhana sallar farilla bayan sallar bayan sallar asuba har sai rana ta fito ta dan daga daidai walaha
2.dakuma lokacin da rana tai kafin shigowar sallar azahar
3.dakuma bayan sallar la asar har sai in rana tafadi
.

Subscribe to:
Comments (Atom)