Yadda zaka saita internet a wayarka samsum galaxy s 111 lte
kashiga menu kazabi setting kazabi more setting kazabi mobilenetwork kakuma zabar access point name danna menu zabi new a p.n
saikacike
1name=internet
2apn=everywhere.manyan baqi ko qanana banda mis
3.proxy=kabar gunhaka
4.port =kabar gun haka
5.username= eesecure
6.password=secure
7.server=kabargunhaka
mmsc=kabargun haka
8.mmsproxy=kabargunhaka
9.mcc=234
10.mmc=30 ko 36 in daya baiyiba saika sa daya amma 30 yafi
11.authentication types=pap
12.apn pqotocol=1pv4
13.bearer=unspecified
14 saika danna menu kazabi save wato kayi saving .
Kafara browsing
gud day all my friends
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...
Translate
Tuesday, 24 September 2013
Qalubale gamasu dukiya
Hadisi daga abuzarrin giffari r.t.a. yace naje gun manzon allah swa sainaji yace sune masu hasara narantse da ubangijin ka aba sainace suwanene ya ma aikin allah ? Sai yace masu dukiya sai dai wanda yake cewa ungo kaza kaima ungo kaza kuma yan kadanne masu yinhakan
Kayan da shariah ta hana musa
Salamun alaikum yan uwa .
Ga nauin sutturar da shariah tahanamu musa
1.kada namiji yasa kayan mata ko mace tasa kayan maza .allah damanzansa saw sun la anci yin hakan. Saidai balefi inkayan maza damata sunyi taraiya watokowa zai iya sawa.
2.kada musa kayan da zainuna tsaraicinmu dan rashin kaurinsa kodan yamatsemu
3 dukkan sutturar da akaimata ado da kuros ko tambari na arna to mucire kurusdin ko mugoge ko miki siya .annabi swa yayiwasiya da cire kuros
3 kadamusa irin su academic gun,wato kayan da akesawa ranar bikin makaranta,dana alqalai ,lauyoyi,wedding gun dukkansu kayan yahudawane da fadafada annabi yahanamu sawa kuma yahanamu koyi da yahudu
4musa kayan damuka samu daga halaldinmu muna masu nunagodiya ga allah gani imar dayaimana.badan alfahariba badan fankama da dagawa ba badan kece rainiba ko tserewa sa a ba,ko yanmata.in munkiyaye haka zamu sami lada a dan allah swt yanason musa kyawawa.dan shi
5.karmusa alharini
6.ankyamaci musa kaya yalo
dadai shauransu allah kayafemu

Yadda zamu tsarkake gidajenmu dakuma iyalen mu
Salamun alaikum .yan uwa
yau zantunatar damu akan yadda zamu tsarkake gidajenmu daga sharrin shedan .
Abokin gabarmu kamar yadda allah swt yace a alqurani# innashaidan lakum aduw pattakizuhu aduwwan.
Hanyoyin tsarkake gida
1 inzaku shiga gida tokuyi sallama .manzon allah swa ya ya kai dana inzakashiga gun iyalanka kayi sallama saitaza albarka agareka dakum iyalan gidan tirmidine yakawo wannan hadisin kuma ingantaccene
2.yawaita karatun qurani a gida yana saukar da raha,malaiku kuma shedan zaibar gidan.za asami kariya daga aljanu .matuqar anyi dan allah
3 kiyaye gida daga kidekide domin sunacikin sautis shedan kuma abundayake so
4.cire kararrawa a gida koda ta wayace gwanda kacanja wani ringin ita kararrawa takeke kota makaranta ,kota waya domin annabi saw yacemana malaiku basa abokantakar wasu masu kare ko qararrawa
4.kadamusa kayayyakin da suke koyine da nasara agidajenmu kamar kros, gunki ko hotuna dan malaiku basashiga gidan da yake akwai gunki ko sura .rawawu mussulum
5 karmu ajiye kare saidai dangadin gona kofarauta shar ancacciya
6 yin addua fita da shiga gida da bandaki
7.yin azakardin safe dayamma
8 koyawa iyalai azzakar dakuma dafakan kananan yara aimusu
9 yin addu o in kwanciya barci dakuma ta tashi
wslm

Subscribe to:
Comments (Atom)