Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Tuesday, 24 September 2013

Kayan da shariah ta hana musa

Salamun alaikum yan uwa .
Ga nauin sutturar da shariah tahanamu musa
1.kada namiji yasa kayan mata ko mace tasa kayan maza .allah damanzansa saw sun la anci yin hakan. Saidai balefi inkayan maza damata sunyi taraiya watokowa zai iya sawa.
2.kada musa kayan da zainuna tsaraicinmu dan rashin kaurinsa kodan yamatsemu
3 dukkan sutturar da akaimata ado da kuros ko tambari na arna to mucire kurusdin ko mugoge ko miki siya .annabi swa yayiwasiya da cire kuros
3 kadamusa irin su academic gun,wato kayan da akesawa ranar bikin makaranta,dana alqalai ,lauyoyi,wedding gun dukkansu kayan yahudawane da fadafada annabi yahanamu sawa kuma yahanamu koyi da yahudu
4musa kayan damuka samu daga halaldinmu muna masu nunagodiya ga allah gani imar dayaimana.badan alfahariba badan fankama da dagawa ba badan kece rainiba ko tserewa sa a ba,ko yanmata.in munkiyaye haka zamu sami lada a dan allah swt yanason musa kyawawa.dan shi
5.karmusa alharini
6.ankyamaci musa kaya yalo
dadai shauransu allah kayafemu

No comments:

Post a Comment