Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Friday, 20 September 2013

Salamun alaikum
yan uwana musulmi ayau zantunatar da junan mu akan wasiyoyin manzon allah saw nakarshe
hadisi ingantacce daga dan masud yace duk meson ganin wasiyar da annabi saw takarshe to ya dubi ayarnan wato kul ta alau atalu maharrama rabbakum ....harzuwa qarshe.amma ga wasiyar ataqaice
.1 anhanamu shirka
2 kyautatawa iyaye
3.anhanamu kashe yayanmu
4.anhanamu kusantar alfasha
5.anhanamu kashe kanmu
6.umartarmu da cika mizani da ma auni
7umartarmu da adalci amagana

Laiya a musulunci

Dasunan allah merahama me jinqai yan uwa yau zamu dantattauna akan laiya a musulunci
.1.matsayin layya
laiya sunnace me qarfi akan dukkan musulmin da yasamu dama mace ko namiji dalili kuwa allah swt yace damu inna adainakal kausar passalliwarabbuka wannahar .
Ma anar wannahar anan layyama ta shigo cika
hakanan manzan allah swa yacemana a hadisi ingantacce duk wanda yake da damar layya saibaiyiba to kar yaje masallacin mu wato gurin idi
ranar da ake layya
dukkan mazhabobinmu 4 sunyadda anayi goma gawatan zulhajja idan liman yayi yankansa bayan kammala sallar idi.amma duk wanda ya yanka kafin liman to ba laiya yayiba yasake ta kamar yadda annabi saw yafadawa wasu da sukayi kafin yai yankansa.
Mata suna iya laiya in allah ya bata dama kuma ba lallaine ba sai mutum yafarawa iyayensa sannan zaiwa kansa in allah ya horemasa to sai yai biyu wato shida mahaifiyar sa.ko in yaiwa kansa wani shekaran sai kaimata
akwai cigaba
Neco result yafito wato junjuly 2013
wajan awa 13 dasuka wuce 69.6 sun samu da kyau