Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Sunday, 29 September 2013

Tunatarwa wajibine akan kowanna musulmi

Tunatarwa wajibine akan kowanna musulmi
salamun alaikum yan uwa yau zantunatar da ni daku akan wani abu dayazama wajibi akan kowanna musulmi
yan uwa fadakar dajunammu akan alkin alkairi wajibine a gareni ,da kai ,da ke dama dukkan musulmi yazama dole akan mu .bawai malamaine kawai zasuyi tunatarwa ,da nasihaba,a a kowama zaiyi gwargwadon abunda yasani .
Kamar yadda manzon allah s.a.w yakecewa da alummar sa ku isar dasaqona koda ayadayace.
Wato ko gwargwadon ayadaya,ko hadisi daya allah yasanar dakai to yazama wajibi ka isar da saqon allah damanzansa s.a.w.
Hakanan allah s.w.t yai rantsuwa dazamani yace shi mutum yana cikin asara sai dai wanda yai imani kuma yai aiki mekyau,yayi wasiyya da bin gaskiya yakuma yi wasiyya da haquri.~
yaqaracewe fazarkir fa inna zikkir tanfa'ul mu uminu
. Hakama manzon allah saw yacemana duk wanda yaga wani abun ki to yakawar dashi da hanunsa inbazai iyaba to da harshensa inbazai iyaba da zuciyar$a hakankuma shine mafi raunin imani.
Hakananma yace addini nasihane ga allah da manzanninsa littattafansa da malaikun sa
yan uwa mu tunatar dajunanmu alkairi da barin sharri wannan aikine nakowo dakowa ba sai malamaiba.
Tsarin tunatarwa
kada me tunatarwa yatsame kansa a abun da yake umarta ko hanawa a a yaiwa junansu nasiha duka
2.yayi da hikima da basiri da jan hankali
3 kada yasa zagi,isgili,shaqiyanci batsa,zambo,habaici ,qarya dashauransu
4 yasa kyakkyawar niya yakuma tsaftace niya ,ya qasqantar dakai da neman yarda da lada agun allah
5 yayi iyabakin qoqari wajen kare kansa daga dukkan wani abu dake iya sawa yajanyowa musulunci aibu,
6 yataqaitu da abun da yasani wato kar yai qarya dan yaburge wasu kojanyo hankalinsu
allah kayafe mu