Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Thursday, 19 December 2013

**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa Ni ne Muhammad , Ni ne Ahmad , Ni ne Almahi (wato wanda Allah zai share kafirci dashi). Ni ne Al-hashir (wanda za’a fara tayar dashi ranar kiyama). Ni ne Al’akibu (wanda babu Annabi bayansa).[ Bukhari da Muslim suka ruwaito shi]. An karbo Hadisi daga Abu-musal’Ash‘ari yace: "Annabi ya kasance yana fada mana wasu daga cikin sunayensa sai ya ce : " Ni ne Muhammad, Ni ne Ahmad, Ni ne Mukaffi (wato na karshen Annabawa), Ni ne Alhashir, Ni ne Nabiyyut-Taubah, Ni ne Nabiyyur- Rahmah”. [Muslim ne ya ruwaito shi]. -by sa'ad Khalifa yakubu (sky)

1 comment:

  1. Abdul: **Sunayen Annabin Rahamah
    Annabi Muhammad (S.A.W) ***
    An Karbo Hadisi Daga Jubair Ibn Mu]’Im, Annabi Ya Ce :”Hakika Ina
    Dasunaye Masu Yawa
    Ni Ne Muhammad ,
    Ni Ne Ahmad ,
    Ni Ne Almahi (Wato Wanda Allah Zai Share Kafirci Dashi).
    Ni Ne Al-Hashir (Wanda Za’A Fara Tayar Dashi Ranar Kiyama).
    Ni Ne Al’Akibu (Wanda Babu Annabi Bayansa).[ Bukhari Da Muslim
    Suka Ruwaito Shi].
    An Karbo Hadisi Daga Abu-Musal’Ash‘Ari Yace: "Annabi Ya Kasance
    Yana Fada Mana Wasu Daga Cikin Sunayensa Sai Ya Ce : "
    Ni Ne Muhammad,
    Ni Ne Ahmad,
    Ni Ne Mukaffi (Wato Na Karshen Annabawa),
    Ni Ne Alhashir,
    Ni Ne Nabiyyut-Taubah,
    Ni Ne Nabiyyur- Rahmah”. [Muslim Ne Ya Ruwaito Shi].
    -By Sa'Ad Khalifa Yakubu (Sky) >>>>> Download Now

    >>>>> Download Full

    Abdul: **Sunayen Annabin Rahamah
    Annabi Muhammad (S.A.W) ***
    An Karbo Hadisi Daga Jubair Ibn Mu]’Im, Annabi Ya Ce :”Hakika Ina
    Dasunaye Masu Yawa
    Ni Ne Muhammad ,
    Ni Ne Ahmad ,
    Ni Ne Almahi (Wato Wanda Allah Zai Share Kafirci Dashi).
    Ni Ne Al-Hashir (Wanda Za’A Fara Tayar Dashi Ranar Kiyama).
    Ni Ne Al’Akibu (Wanda Babu Annabi Bayansa).[ Bukhari Da Muslim
    Suka Ruwaito Shi].
    An Karbo Hadisi Daga Abu-Musal’Ash‘Ari Yace: "Annabi Ya Kasance
    Yana Fada Mana Wasu Daga Cikin Sunayensa Sai Ya Ce : "
    Ni Ne Muhammad,
    Ni Ne Ahmad,
    Ni Ne Mukaffi (Wato Na Karshen Annabawa),
    Ni Ne Alhashir,
    Ni Ne Nabiyyut-Taubah,
    Ni Ne Nabiyyur- Rahmah”. [Muslim Ne Ya Ruwaito Shi].
    -By Sa'Ad Khalifa Yakubu (Sky) >>>>> Download LINK

    >>>>> Download Now

    Abdul: **Sunayen Annabin Rahamah
    Annabi Muhammad (S.A.W) ***
    An Karbo Hadisi Daga Jubair Ibn Mu]’Im, Annabi Ya Ce :”Hakika Ina
    Dasunaye Masu Yawa
    Ni Ne Muhammad ,
    Ni Ne Ahmad ,
    Ni Ne Almahi (Wato Wanda Allah Zai Share Kafirci Dashi).
    Ni Ne Al-Hashir (Wanda Za’A Fara Tayar Dashi Ranar Kiyama).
    Ni Ne Al’Akibu (Wanda Babu Annabi Bayansa).[ Bukhari Da Muslim
    Suka Ruwaito Shi].
    An Karbo Hadisi Daga Abu-Musal’Ash‘Ari Yace: "Annabi Ya Kasance
    Yana Fada Mana Wasu Daga Cikin Sunayensa Sai Ya Ce : "
    Ni Ne Muhammad,
    Ni Ne Ahmad,
    Ni Ne Mukaffi (Wato Na Karshen Annabawa),
    Ni Ne Alhashir,
    Ni Ne Nabiyyut-Taubah,
    Ni Ne Nabiyyur- Rahmah”. [Muslim Ne Ya Ruwaito Shi].
    -By Sa'Ad Khalifa Yakubu (Sky) >>>>> Download Full

    >>>>> Download LINK Ok

    ReplyDelete