Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Saturday, 21 September 2013

Salamun alaikum yanuwa yau zan danfadakar akan illar virus a wayar hanu gsm
kamar yadda mukaga cutar virus take kama mutum yaita rashin lafiya tohaka itama waya virus ke kamata yahanata wasu aiyukan koma tamutu.in ba adau temakon gaggawaba .
Maanar virus#itadai virus wani irin softuwayane da akaqage shi wandayake da illa
(malware) ga waya,komputa,ko wasu naurar.
Kadandaga musalan virus#
..1 irinsu trojan yawanci tanashafar o.p.s opretion system na waya wato harkar gudanarwa nawaya ko komputa saikaga application,gashi amma kadanna yaqi buduwa shikuma ana daukarsa a intanet wajen dawullod,shine wani lokacin inkabude memorin ka zakaga wata folder dabaka santaba amma gata a wayar musali spyware .#worm itama wannan wata virus ce da masanan kwamfuta sukayita .itakuma tana shiga waya tahanyar sakon sms kokuma saqon mms .itama tana sa waya ta aika saqo dakanta zuwa ga mutane dayawa kuma kowanne zata samarmasa da kwafi na virus din worm
#cabir itama wannan wata virus ce wacce wani kamfani hobbyist dake samar da software a 2004 yaqirqireta kuma ya sauta a wayoyin mutane dan kawai tadinga dauko saqon sirrin kanwayarka yanaturawa wannana kamfanl batare da kaime waya kasaniba.kuma duk saqo daya za a tabama kudi ita kuma tana yaduwane ta bloototh kobakasaniba
#kaspersky itama wannan virusce da injiniyoyi suka qarawa trajon qarfi su kasaketa a wayoyi kamar su androin ,nokia e5 da smartphone da daukar saqon wayarka bakasaniba
#akwai nauin virus dayawa kuma sunataqirqirosu kalaka suna sausu.
#Illoli da alamomin wayarka akwai virus ko software problems
#waya tadinga daukewa haske tana daukewa alhali kakunnata,
#aplication yaqi buduwa gashi madannin wayar qalau yake
#waya tadauke hakakawai taqi kawowa musammamma kana dawullod,
#tura saqo da kanta
#taqi bude ma abu dawuri tadinga nauyi kokuma slow

#kamar su asha200,e5 dakasa batur sai madannan sukawo wuta amma in kakunna taqi kotakunnu kuma ta dauke.
akwai dai matsaloli dayawa na viru kamar hana blototh aiki sipika virus naiya sashafarkomai inbanda kira
yadda zaka danrage matsalar virus awayarka
#ka kasheta kacire memory kayi fomatindin wayar .a
#kadindga goge dukwan application din da bakasanshiiba
#kadene yawan sa mimorinka akan wayoyi
koda yaushe
kana rufe blooth dinka
ka#kakulada masu tura waga domin duk su su ke sawa mutame r#

nangaba Zanakawomuku cijgdo akan antiviru

Adduar kariya daga annabina s.a.w

Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt
allahumma inni a uzubika min sharri ma amiltu wamin sharri malam a alam

Guraren da akafi son aiwa annabina saw salati

Guraren da akafi sonwa annabi saw salati 1.lokacinshiga masallaci kafin adduar shiga 2 in anji kiransalla 3.a cikin tashiyar farko 4.duk sadda zakai adduah to anaso kabude da salatin annabi saw 5.asallar jana iza 6 a kowanna majalasi wato gunshira 7.bayan hakama koda yaushe ka iya yin salati ga manzon allah saw allah kasamu cikin etansa saw kayafeman munanan ayyukammu wslm.

Abubuwan dasuke nuna muna son allah swt sonahaqiqa.

Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.wasu sababai da suke nuna muna son allah swt so na gaskiya.
1. Karatun qurani tare da nazari akan qurani dakuma aiki dashi akan fashintar me kyau
2 muyawaita kusantar allah da aiyukan nafilfilu bayan mun sauke ayyukan farilla
3 mukasance akan zikiri,a koda yaushe
4 gabatar da soyayyar allah akan taka
5. Dauwamar da zuciyarka akan bin allah swt
6 godewa allah swt akan ni imar boye data fili da yaiman
7 zama da masu son gaskiya
8 fifita aikin allah akan namu
sai abubuwan da suke sa allah swt yasomu
1 .biyayya ga allah swt .dan yafada a quran kace in kunkasance kunason allah to kubini.
2. Taqawa tsoran allah a koda yause quran# innallaha yuhibbul muttaqin taubata aya ta
4 allah nason masu haquri quran wallahu yuhibbul sabirin ali imiran 146
5.allah nason masu kyautatawa quran yace wallahu yuhibbul muhsini.
6.allah masan masu tuba quran innallaha yuhibbul tauwabin baqar 222
7.allah yana son masu yawan tsarkakewa wato najiki ,sittira,dukiya dakuma zuciya quran wayahibbul muta dahirina baqara 222
8. Allah yanason masu tawakkali quran innallaha yahibbul mutawakkiliyn aliimirana 109
.9.adalci da kyautatawa quran innallaha yuhibbul muqsidiyn ma ida 45 innallaha ya amuru biladlu walihsan nahali 9
10.jihadi dan allah .quran innallaha yuhibbul laziyna yaqataluna piysabilihi...assappa 3
11 gujewa wadan da basason allah.nasa allah yasoka
12 soyayya dan allah nasa allah yaso duk masoyan
anan zandakata saboda qaranci sanina yan uwa innai kuskure to dan allah agyaramin allah yaimana gafara yashiryemu .wadannane halayen da akeso mu kwatanta
wslm