abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...
Translate
Thursday, 19 December 2013
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa Ni ne Muhammad , Ni ne Ahmad , Ni ne Almahi (wato wanda Allah zai share kafirci dashi). Ni ne Al-hashir (wanda za’a fara tayar dashi ranar kiyama). Ni ne Al’akibu (wanda babu Annabi bayansa).[ Bukhari da Muslim suka ruwaito shi]. An karbo Hadisi daga Abu-musal’Ash‘ari yace: "Annabi ya kasance yana fada mana wasu daga cikin sunayensa sai ya ce : " Ni ne Muhammad, Ni ne Ahmad, Ni ne Mukaffi (wato na karshen Annabawa), Ni ne Alhashir, Ni ne Nabiyyut-Taubah, Ni ne Nabiyyur- Rahmah”. [Muslim ne ya ruwaito shi]. -by sa'ad Khalifa yakubu (sky)
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment