Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Tuesday, 17 September 2013

Falalar Salati ga manzan allah swa

Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana gaisuwa irin ta addinin musulunci yan uwa salamun alaikum
ayau zan dan yitunatarwa akan falalar salati ga annabi saw.yan uwa kusani allah swt ya umarcemu dayiwa annabi swa a kurani megirma .tundakwa hakane dole ashe akwai wata garabasa da zamusamu wacce ta hada
#dukwanda yaiwa annabi saw salati daya to allah zaimasa goma
#mutum zaisamu kansa acikin masu ambaton allah dayawa matuqar kanayi dayawa
#mutum zaitashi a majalisar siddiqai da annabawa
#mutum bazezama daga marowataba
#mutum zaisami nutsuwa da rahama daga allah swt.
#allah sWt zai ambaci mutum saimalaikuma suma su ambacimutum a sama
#yawaita salatai Yana hana tsatsar zuciya wato qeqashewar zuciya
#dukwanda yaiwa annabi saw ana kaiwa annabi salati ko sallama yaji kuma yadawowa damutin shima
allah yasamudace da ceton annabi saw
yan uwa anan zantsaya daman nayi gwajin wannan link din
allah yasa mudace
Tuba Shine mutum yaqauracewa

Adaidaita sahu

Assalamu alaikum yanuwana a musulunci;->
a yau zamuyi yar fadakarwa akan daidaita sahu