Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.wasu sababai da suke nuna muna son allah swt so na gaskiya.
1. Karatun qurani tare da nazari akan qurani dakuma aiki dashi akan fashintar me kyau
2 muyawaita kusantar allah da aiyukan nafilfilu bayan mun sauke ayyukan farilla
3 mukasance akan zikiri,a koda yaushe
4 gabatar da soyayyar allah akan taka
5. Dauwamar da zuciyarka akan bin allah swt
6 godewa allah swt akan ni imar boye data fili da yaiman
7 zama da masu son gaskiya
8 fifita aikin allah akan namu
sai abubuwan da suke sa allah swt yasomu
1 .biyayya ga allah swt .dan yafada a quran kace in kunkasance kunason allah to kubini.
2. Taqawa tsoran allah a koda yause quran# innallaha yuhibbul muttaqin taubata aya ta
4 allah nason masu haquri quran wallahu yuhibbul sabirin ali imiran 146
5.allah nason masu kyautatawa quran yace wallahu yuhibbul muhsini.
6.allah masan masu tuba quran innallaha yuhibbul tauwabin baqar 222
7.allah yana son masu yawan tsarkakewa wato najiki ,sittira,dukiya dakuma zuciya quran wayahibbul muta dahirina baqara 222
8. Allah yanason masu tawakkali quran innallaha yahibbul mutawakkiliyn aliimirana 109
.9.adalci da kyautatawa quran innallaha yuhibbul muqsidiyn ma ida 45 innallaha ya amuru biladlu walihsan nahali 9
10.jihadi dan allah .quran innallaha yuhibbul laziyna yaqataluna piysabilihi...assappa 3
11 gujewa wadan da basason allah.nasa allah yasoka
12 soyayya dan allah nasa allah yaso duk masoyan
anan zandakata saboda qaranci sanina yan uwa innai kuskure to dan allah agyaramin allah yaimana gafara yashiryemu .wadannane halayen da akeso mu kwatanta
wslm
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...
Translate
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment