Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Saturday, 21 September 2013

Salamun alaikum yanuwa yau zan danfadakar akan illar virus a wayar hanu gsm
kamar yadda mukaga cutar virus take kama mutum yaita rashin lafiya tohaka itama waya virus ke kamata yahanata wasu aiyukan koma tamutu.in ba adau temakon gaggawaba .
Maanar virus#itadai virus wani irin softuwayane da akaqage shi wandayake da illa
(malware) ga waya,komputa,ko wasu naurar.
Kadandaga musalan virus#
..1 irinsu trojan yawanci tanashafar o.p.s opretion system na waya wato harkar gudanarwa nawaya ko komputa saikaga application,gashi amma kadanna yaqi buduwa shikuma ana daukarsa a intanet wajen dawullod,shine wani lokacin inkabude memorin ka zakaga wata folder dabaka santaba amma gata a wayar musali spyware .#worm itama wannan wata virus ce da masanan kwamfuta sukayita .itakuma tana shiga waya tahanyar sakon sms kokuma saqon mms .itama tana sa waya ta aika saqo dakanta zuwa ga mutane dayawa kuma kowanne zata samarmasa da kwafi na virus din worm
#cabir itama wannan wata virus ce wacce wani kamfani hobbyist dake samar da software a 2004 yaqirqireta kuma ya sauta a wayoyin mutane dan kawai tadinga dauko saqon sirrin kanwayarka yanaturawa wannana kamfanl batare da kaime waya kasaniba.kuma duk saqo daya za a tabama kudi ita kuma tana yaduwane ta bloototh kobakasaniba
#kaspersky itama wannan virusce da injiniyoyi suka qarawa trajon qarfi su kasaketa a wayoyi kamar su androin ,nokia e5 da smartphone da daukar saqon wayarka bakasaniba
#akwai nauin virus dayawa kuma sunataqirqirosu kalaka suna sausu.
#Illoli da alamomin wayarka akwai virus ko software problems
#waya tadinga daukewa haske tana daukewa alhali kakunnata,
#aplication yaqi buduwa gashi madannin wayar qalau yake
#waya tadauke hakakawai taqi kawowa musammamma kana dawullod,
#tura saqo da kanta
#taqi bude ma abu dawuri tadinga nauyi kokuma slow

#kamar su asha200,e5 dakasa batur sai madannan sukawo wuta amma in kakunna taqi kotakunnu kuma ta dauke.
akwai dai matsaloli dayawa na viru kamar hana blototh aiki sipika virus naiya sashafarkomai inbanda kira
yadda zaka danrage matsalar virus awayarka
#ka kasheta kacire memory kayi fomatindin wayar .a
#kadindga goge dukwan application din da bakasanshiiba
#kadene yawan sa mimorinka akan wayoyi
koda yaushe
kana rufe blooth dinka
ka#kakulada masu tura waga domin duk su su ke sawa mutame r#

nangaba Zanakawomuku cijgdo akan antiviru

No comments:

Post a Comment