Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Wednesday, 25 September 2013

DALILAN DASUKA SA HADINKAI TSAKANIN MUSULMAI NA QWARAI DA YANSHIAH IMAMIYYA BA ZAIYUWU BA

DASUNAN ALLAH ME RAHAMA DAJINQAI TSIRA DA AMUNCI SU QARATABBATA GA FIYAYYAN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S.A.W
amma awata ruwayar sunce 7 kamar ta al ikhtisas 6. Danganin inda suka kafurta sahabbai a duba awa ilul maqalat shafi na 45.
To ya zamu yadda da masu kafurta sahabbai ra.
.3. Suna da aqidar raja wato suna ganin mahadi zai dawo yazo yakashe dukkan musulmin da ba danshi ah ba yakuma kwato dukkan haqqinsu da akaqwace tunshekara aruaru .duba littafin mufid wato awa'ilul muqalat shafi na 95
tokunjifa zai kashe duk wanda ba danshi ahba
4.game da karbala sunafifita ta akan arfa.danuna cewa qasar karbala tafi kowacce qasa tsarki aduba masabihul jinan na abbas ak kashani shafi na 360
dakuma biharul anwar 85/98 dakuma minhajus salihin na sistani akanfalalal ziyarar karbala dakuma qaskantar da arfa
.5..sunaganin dukwata mubaya a,ko tutar da akadaga kafin ta mahadi to tutar banzace kuma me tutar dagutune.duba algaibah namala mu'umani da sharshin alkafi na malam mazandarani.
12/371 da biharul anwar 25/113. Ashe kenan duk jihadin da sudanfodiyo sukai abanza kenan?
6 aqidar shiah game da imamai .yanshiah suna qudurcewa imamansu maasumaine kuma sunsan gaibu. Kamar yadda kulaini ya kafa babi alittafinsa me suna alkafi .yace babi akan cewa su imamai in sunaso susan abu sukansanshi .kuma sunsan sadda zasumutu kuma basa mutuwa sai sadda suka ga dama .usulul kafi na 1 shafi na 258
7.mutuah yanshia sunfifita mutuah akan aure sunce wanda akahaifa a mutuah yafi daraja wanda akahaifa a aure nadindindin kuma wanda duk yake musun mut'ah shikafurine wanda yai ridda .duba manhajus sadikin na mullah fathullahil kashani shafi na 495 littafi na 2
to kunjifa dukwanda baiyadda da mutuah aba kafurine murtadi waiyazubullah
.8 aqidar bada .wato bayyanar wani abu bayan da yaboyema .suna danganawa allah i ta kaduba usulul kafi shafi na 4
9.aqidar taqiya.
yan uwa anan zantsaya wadannan dalilanne yasa ba za abisu sallah ba bakuma za ahada kaidasuba harsai sundawo turbargaskiya
wslm

.1.yanshiah naganin ancanja alqurani megirma .malaminsu nur ad dabarsi yafada a littafinsa maisuna faslul khidab fi isbati tahrifi kitabi rabbil arbab shafi na 32 kiri kiri sunnuna anyi qari da canje canje a alqurani
hakama sun fada a usulu kafi mujalladi na daya shafi na 284 sunce wai abu jafar a.s.lm yace ba wanda yake raya cewa yahada alqurani gabadayansa daga mutane sai sai babban maqaryaci .a gaskiya ba wanda ya hada shi yadda allah yasaukar sai ali ra da imamai.
.ashekunga basu yadda da quranim muba
.2. Sunce game da sahabban manzon rahama saw .inji kulini yakawo daga furu'ul kafi shafi na 115 daga abujafar a.s.l.m yace mutane (sahabbai)dukansu sunyi ridda bayan manzon allah saw inbanda mutane 3 sainace suwaye 3 yace miqidad bin aswad da abu zarr algifari da salmanul faris