Assalamu alaikum yan uwa yau zamu cigaba akan yadda zakai amfani da anti virus awayarka
dafarkodai yanadakyau kasani wayarka ainahinta lafiyatake amma sakamakon kasamata memory card me dauke da virus sai virus din yaimaza yazama guda 2 yasamarma da kwafinta akanwayarka sai tadinga cinyemaka memory ahankali har awayi gari virus yamamaye maka memory da kanwaya memory yalalace waya taitabaka matsaloli koma tamu.
Sannan virus nashiga wayarka a sakamakon turama wani abu tabulutus idan wanda yaturoma wayarsa akwai virus to zata maqale ajikin abunda a ka turoma sai yasamu gu a wayarka da mimorinka yazauna .yaitabaka matsala .
#kuma virus nashiga ta saqo ,da ko inkabar bulutuz a bude kuma kanazama kusadamasu turawaqa a kwamfuta ko waya.
Yadda zakai amfani da anti virus
dafarko kusani ba kowacce wayarce take daukar aunti viru ba wato kamar cana java .sannan kuma wadannan wayoyin cana java suna da juriyar virus sosai sabodahaka karkaje da wayarka cana kace damasu kwamfuta susama antivirus saima suqarma dandama dayawa susuke kashewa mutane wayoyi ta hanyar samusu virus.ko application din dayafi qarfin wayarka kowanda bata iya amfani dashiba saikawai yazama corrupted yadinga temakawa virus takashema waya musammamma java da nokia .
Inzakayo dawunloding din aunti virus to katabbata tadace dawayarka ma ana zata yi amfani akai
. Kakuma rabuda yawancin antivirus dindasuke free dawunlodi domin wasu basuda kwari wasuma malware nawasu haicker kasamu kasiya kayo dawullodi
. inkayi activating dinta dakanta duk sanda virus yashiga wayarka sakamako sa memory ko flas,disc,a computer zakaga ta cema wannan memory akwai virus mesunakaza yanada girma kaza,kamfani kaza ne yaishi ga irin illarsa akan wayarka ko kwamfuta kanaso a cireshi ko .daganan saikazaba kacireshi daga kwamfutar ko waya wato antivirus zata ciremashi,kotaima scanning wato wankin waya ko kwamfuta dukwata virus ko corrupted application zata kamashi ta maidashi marar aiki ta ajiyeshi agun da bazai wa waya illaba.
#kadinga updating defination na antivirus dalil shine virus yana damatuqar tsiya dan yana canja kama yaukanada da aunti virus mekashe shi amma sai virus yacanja yaqara qarfi .yahana anti virus din aiki gata akanwayar kuma batai expire ba.amma inkanaimata defination updating to kana qarawa antivirus qarfi da dabaru nakama virus. Musali kowanna antivirus angina shi akan yacire virus kaza mesuna kaza ,illa kaza sabodahaka data ganshi a kwamfuta ko waya saita kamashi dama tasanshi amma in virus yacanja dabarun lalatawa kaikuma bakai definationuppdating ba to antivirus dinka bazata iya ganeshiba saidaima taqaramasa qarfi.yanada kyau kabar saitin wayarka ko kwamfutarka tadinga defination updating wato automatic zaka zabi asati saunawa kakeso tayi
musalai na auntyvirus masu dan kyau na waya
.avg.s ta android
.avast
.trustgo
.norton
.kerpasky antyviru.
Dashauransu
wsl
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...

No comments:
Post a Comment