Salamu alaikum yan uwana a yau zan danyi fadakarwa akan anfanin waya gsm dakuma illolinta .
Yan uwa kamaryaddamuka sani kowanna abu a duniya yana da amfani dakuma illoli saidai wani a sameshi illolin yafi amfanin sa yawa wanikuma amfaninsa yafi illolinsa yawa .
Matsayin wayar gsm amusulunci halalne bisa dogara da qaidar malaman usul naganin musulmi suyi amfani da dukkan abundaba nassi qarara akan hana amfani da abun koda za a iya sabon allah da abun kamar lasifika makirpon, za ayi amfani da ita amasallaci ko wa azi hakama za a iya siyanta a sabi allah swt kamar garaya .d.j da shauransu .a taqaice dai gsm halalce amfani da ita illa yarage hanyoyin dakai amfani da ita.
Wasu daga amfanin wayar gsm
1.tana temakawa wajen sada zumunci da sauqa saqo .dan uwanka da in yatafi aikin hajji saiyadawo zaka san halin dayake ciki amma yanzu kullum za ka iya kiransa kusada zumunci .ada dan uwanka nanesa zaikawo ma ziyara saudaya a shekara inyakoma to sai dai wata shekarar ko aike amma yanzu zaka iya amfani da waya ku gaisa.
2.tana temakawa wajen harkar kasuwanci sosai .ada saikaje kamfani kace a kawo ma kaya amma yanzu zaka kira kace akawoma kaya kaza kuma za akawoma..hakanan kosiyayya kayi kamanta wasu kayan ko kaga badaidaiba tuni zaka kira a waya kayi bayani.
3.waya nada matuqa mushimmanci wajan bunqasa bincikenka naharka ilmi boko ko addini tahanyar shiga yanar gizogizo musali littafin da da kai shekara goma kana nema baka sameshiba to a minti goma saikaganshi awayarka.
.5.tanatemakawa wajan yada da awa tahanyoyi dabandaban musali akwai website dayawa namusulunci da sukebada gudummaya .kamar www.sunnah.com,www.huda.org,ko .com ko www.sultan.com.zakasami fatawowi da ma malami dazai amsama nantake .kakuma sami waraka
6.waya tazama tamkar labirare ce zaka ajiye tarun littattafa masu yawa da tafsirai kalakala
7.waya ta temakama sanin halinda asusun bankinka ke ciki ta hanyar yimaka alert
8 waya tatemaka wa jamian tsaro wajen kama masu lefi dakuma saukaka musu zirga zirga .
9waya ta temakawa miliyoyin mutane samun sana a .aiki ta hanyoyi dabamdaban,kamar gyaranta,saida kati, saida kest dinta ,dashauransu
Yan uwa waya nada amfani sosai ga alummar musulmai saidai yadanganta da yadda kake amfani da i ta
nangaba zankawo illolin waya ga tarbiyar musulmai
allah kayafemana kurakuranmu wslm
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...

No comments:
Post a Comment