Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Tuesday, 24 September 2013

Yadda zamu tsarkake gidajenmu dakuma iyalen mu

Salamun alaikum .yan uwa
yau zantunatar damu akan yadda zamu tsarkake gidajenmu daga sharrin shedan .
Abokin gabarmu kamar yadda allah swt yace a alqurani# innashaidan lakum aduw pattakizuhu aduwwan.
Hanyoyin tsarkake gida
1 inzaku shiga gida tokuyi sallama .manzon allah swa ya ya kai dana inzakashiga gun iyalanka kayi sallama saitaza albarka agareka dakum iyalan gidan tirmidine yakawo wannan hadisin kuma ingantaccene
2.yawaita karatun qurani a gida yana saukar da raha,malaiku kuma shedan zaibar gidan.za asami kariya daga aljanu .matuqar anyi dan allah
3 kiyaye gida daga kidekide domin sunacikin sautis shedan kuma abundayake so
4.cire kararrawa a gida koda ta wayace gwanda kacanja wani ringin ita kararrawa takeke kota makaranta ,kota waya domin annabi saw yacemana malaiku basa abokantakar wasu masu kare ko qararrawa
4.kadamusa kayayyakin da suke koyine da nasara agidajenmu kamar kros, gunki ko hotuna dan malaiku basashiga gidan da yake akwai gunki ko sura .rawawu mussulum
5 karmu ajiye kare saidai dangadin gona kofarauta shar ancacciya
6 yin addua fita da shiga gida da bandaki
7.yin azakardin safe dayamma
8 koyawa iyalai azzakar dakuma dafakan kananan yara aimusu
9 yin addu o in kwanciya barci dakuma ta tashi
wslm

No comments:

Post a Comment