Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Tuesday, 24 September 2013

Qalubale gamasu dukiya


Hadisi daga abuzarrin giffari r.t.a. yace naje gun manzon allah swa sainaji yace sune masu hasara narantse da ubangijin ka aba sainace suwanene ya ma aikin allah ? Sai yace masu dukiya sai dai wanda yake cewa ungo kaza kaima ungo kaza kuma yan kadanne masu yinhakan ahadam da ibn abushaiba da bukari sun rawaito wannan hadisin.

No comments:

Post a Comment