Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Thursday, 26 September 2013

Salamun alaikum yan uwa yau zamuyi fadakarwa akan wasu lokutan da aka hana sallar nafila

Salamun alaikum yan uwa yau zamuyi fadakarwa akan wasu lokutan da aka hana sallar nafila
1. Anhana sallar farilla bayan sallar bayan sallar asuba har sai rana ta fito ta dan daga daidai walaha
2.dakuma lokacin da rana tai kafin shigowar sallar azahar
3.dakuma bayan sallar la asar har sai in rana tafadi

.

No comments:

Post a Comment