Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Sunday, 20 October 2013

Hada selection mp3

Zaka iya hada selection mp3 wato waqa ,ko karatu kamar guda 6 ,a gudaya

.kawai iy download din blueftp in bakadashi.
kabi wannan hanyar
=kayi foldar empty a memory card ko phone
.=bude bluetfp
=jeka kan memory ko phone inda waqar take
kabude.faldar da zakaiwa selection
=sai kazabi select all ,kokayi amfani da * kana markin din waqar daya bayan daya.
=danna menu key
=zabi compress items [tar] zainuna ma haka
file,tar
=goge file .karubuta sunan dakakeso kabawa selectiondin naka.
=goge tar ,ka rubuta mp3 [murali abdul,mp3 a memakon tar mp3] sai kadanna ok ,ko yes za ai ta tambayanka kana yes.
Dakansa zai loading kamar kana browsinga zai dunqule maka waqoqin dakakeso .dayagama copressing zai tsaya sai kadanna ok

Saturday, 19 October 2013

YADDA ZAKA BUDE WAYARKA nokia kowacce irice .unlocking

YADDA ZAKA BUDE WAYARKA nokia kowacce irice wato kayi unlocking dinta in kasa security kamanta to basai kaje computer ba
kawai kadanna unlock botton da sita [*] saikadanna 112 ko 911 sai kaimaza kadanna sending da ok. Kagama kawai zata bude.

Yadda zaka kiyaye account dinka daga haickers .aqalla 70%

1.duk sanda kaje wani web site,forum ko duk wani page ,da zakai rigister,ko 2go,ko fb kai kowanna account nema da akebuqatar password .to katabbata kafara sa username sai kasa password. Kafin kasa password din kadanna space adadin yadda kaso sal ka rubuta password din taka. To haicker bazai ga password dinba.
2 karkayadda wani ko wata taima dadin baki ko dabara kafadamata passworddinka
3 karka yawaita sa password dinka akowanna page barkatai
4. Kayi creating din email nadaban wanda baka amfani dashi wajen surrunka.saikadinga amfani dashi.dan gwaji kafin kayi da naka email din me surrukanka.
4 kayawaita canja password
5 kadinga amfani da antimalwere a computer ka ko wayarka

Tuesday, 15 October 2013

Zaman makoki da ma wasu abubuwan na jana iza

Zaman makoki da ma wasu abubuwan jana iza.

salamun alaikum yan uwana ayau zan tunatar damu akan wani abu damuka sani muka manta wato zaman makoki da ladibansa ashari'ar musulunci.
Haqiqa a yau kurakuran mu sun yawaita a harkar zaman makoki da rufe mutum a kabari.,
#yawaita surutu a maqabarta
wannan dabi'ar tazame mana jiki sai kaga anata surutu ,kaji ana toshe can qara nan wasu ma surutai kawai sukeyi agefe,allahalin anhana mu surutu a yayin binne mamaci.
# daga waya gsm
ko kuma hakakawai kaga mutane ana rufe mutum a kabari ,amma su wayar su ringtone yana tashi ,kuma kaji mutum ya daga yanacewa gani a maqabarta kaza ko kace wane yai kaza dakaza .wannan bai daceba kuma rashin nuna damuwa da alhimin mutuwarne, yakamata in zaka shiga maqabarta ka kashe wayar ka kawai.
#shiga maqabarta ba addu'a
wannan ma wani abune da yazama ruwan dare musammamma matasa zakaga ba ruwansu haka kawai suke shiga maqabarta ba addu'ar wasu ma basu san anayi ba .yazo a hadisi ingantacce in za a shiga maqabarta ace assalamu alaikum ahalil diyyari minal mu'uminun wal muslimin wa'inna insha allah bikum lahiquwna as alullah lana walakum apiyatan .daga muslim 671.
#shiga gidan matan aure .
#sai kaga mutane da anyi mutuwa a gida suna kutsawa su shiga batare da anyimusu iziniba. Kai tsaye haramun ne yin hakan
#munafurci da gulma yayin zaman makoki
wannan itace da biah mafi muni a mutuwa tazakaga an cika qofar gidan mamaci ana karbar gaisuwa mutane da yawa zasu zauna kagan su dabadaba kaso 9 cikin goma nawannan zaman in banda gulma ,da munafurcin mutane ba su da aikinyi wasuma wayar su sukeji susa earphone,da rana tayi aitafito da abuncin magada kalakala anacinye musu kamar gidan biki hakama inkashiga cikin gida suma mata aikin da sukeyi kenan. Alhalin yadda akace muyi zaman makoki kwana 3. Kawai sai dai ga matar da mijinta yamutu.
Kuma anaso ne kawai inkaje kayiwa mutum gaisuwa kayimasa adduah kawai katashi katafi naka guri. Sannankuma yan uwan mamaci kadai ne akeso su zauna tsahon kwana 3 dan karbar gaisuwa dakuma saukemasa nauyin kansa
#fadin la hailahaillalla yayin shigar damutum kabari .addu ar da annabi yakoyar itace kace bismillah wa ala sunnatu rasulillah .daga abudawu 310 da hakim da zahabi
yan uwa allah yasa mu gyara wslm

Thursday, 10 October 2013

Work up the duties of individual citizens in an islam

Work up
the duties of individual citizens in an islam
this it was clearly understandig from the great hadith autlining duties of citizens .
As falow
whoever among you has seen something wrong,bad he he should change it with his hand [power authority] if he cannot do that ,then let him change it with his tongue[write ,talk,etc]if still he cannot do that ,then let him change it in his heart [feeling dis like]and that is the weakest singn of faith 2 also she most follow all the rule and regulation of his country which ara not contradiction to islam religeon .
Becouse there is no obedience to any creature in disobedienc to the creator[allah s.w.t]
wsl

Wednesday, 9 October 2013

MATSAYIN TAUHIDI
assalamun alaikum yan uwana ,bayan gaisuwa irin ta addinin islam ,iname farawa da sunan allah merahama da jinqai ,tsira da amunci su qara tabbata ga fiyayyan halitta annabi muhammadu s.a.w tare da sahabban sa da wadanda sukai ruqo da hanyar su .har izuwa qarshen duniya
yan uwa wannan wani abune (tauhidi)wanda dayawan mutane suke tambaya ko mamaki akan yadda malamanmu na sunnah suketa bayani ba dare ba rana akan tauhidi kuma ba sa sassauci ga dukwanda yasabawa tauhidi na haqiqa suka qare rayuwar su akan lallai akiyaye akuma kula da tauhidi akansane wasu malaman suka mutu akurkuku kamar su sheikul islam ibn taiymiya ,wasu sunbar mahaifarsu kamar su muhammad dan abdulwahab. Wasu andake su an dauresu ,kamar su imam tirmidi ,ahamad dan hambali ,ga irin su sheik jafar mahamud adam, r.h sheik mahamud gumi r.h hakama can qololuwa sama (sahabban manzon allah s.a.w)kamar su salmanur farisi ,abuzarri giffari ,sumaiya ,bilal .dadai shauran su allah ya qara yadda dasu .yan uwa wadannan dukkansu sunsha fama meyawa akan tabbatar da tauhidi. Dayawa yan uwa musulmi sunyi bacci akan tauhidi harma wasu suke ganin malamanmu nasunnah suna zafafawa kamar su sheik,ibn taiymiyya ,muhammad dan abdulwahab ,usaimin,bin bath,saleh al usaimi, fauzanul alfauzan,nasiridden albani da su sheik jafar adam,dr ahamad b.u,k, sheik isa aliyu fantami ,binu usman,albani zaria,dr jalo jalingo,saleh pakistan,sheik gero arugungu,sheik harun kabiru kombe da dai shauransu,.
Yan uwa musani tauhidi shine turakun addini musulunci kuma shine shisshiken musulunci in ba tauhidi to ba musulunci,hakama koda ka shekara kana sallah, ko azumi, laiya,zikiri,karatun qur'ani , koda kana ciyar da mutane da halal adadin wadanda sukaje maka hajji, .in ba tauhidi to mutum yayi abanza dan allah bazai karba ba hasalima azaba za aiwa mutum ,sannan babu abu mafi sauqin warwarewa kamar tauhidi, azumi yana karyewa da cin abunci ,kusantar iyali dashauran su ,sallama na karyewa da hadasi amma tauhidi na iya karyewa qasa da second din agogo ,wannan dalilinne yasa allah swt yaita ja mana kunne a alqurani me girma kamar a suratul
.1 ,anbiya'i aya ta 25 data 66
. 2.huda ayata 25 zuwa ta 26
.3. Zariyat aya ta.56
. 4.sa'ad aya ta 17
.5. Nahali ayata 36
.6.al'israa ayata 23
.7.nisa'i 36
.8. Albaqara ayata 256
9. Al an'am ayata 151 data 153
.10. Yunusu ayata 106
.11 zumar ayata 3.
12. Annahali ayata 120
13. Annisa'i ayata 116
14.yusuf ayata 108
15.al israa aya ta 57
16 al an'am 162 da 163
.yan uwa akwai ayoyi dadama da hadisai ingantatu da suke nuna matsayin tauhidi da yadda allah s.w.t yai ta tsoratar damu akan tauhidii yaita nanata mana muriqe tauhidi .dan hakane ma allah s.w.t ya turo dukkanin annabawa da manzannin sa,akan tauhidine annabawa da manzanni suka shawuya , wasu akakashesu wasu sukai hijira suka bar mahaifarsu akanhakane wasunsu suka bata da iyayensu da yayan su.
ashe kenan yan uwa kunga tauhidi ba abune wanda za ai wasa dashi ba hakan tasa dolene malamanmu nasunna suka dage akan yadashi dankoyi da annabawa da manzanni .
Abubuwan da zamu kula dasu dan kiyaye tauhidimmu
.1.dole mu guji shirka babba daqaramar ta
2.mukiyaye bidiah dan itace silar shirka
3.mu yawaita neman ilmi da bayani akan tauhidi agun malamai
allah ka qara tsira da amunci ga fiyayyan halitta annabi saw.kasamu cikin ceton sa s.a.w kakuma karemana malamanmu na sunnah
wslm.

.
SUWAYE AKAN GASKIYA?
Dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyen halitta annabin rahama annabi muhammadu s.a.w
yan uwa wannan wata tambayace wacce mu musulmAi muke yawan nanatata a junanmu tsakanin qungiyoyin addini kamar ,izala,tijjaniyya,qadiriyya,shi'ah,khawarij,quraniyun da dai shauransu
musammamma in aka dubi hadisin tirmidi da manzon allah s.a.w yace wannan al'ummar dasannu zata rabu harkaso 73 dukka kaso 72 zasutafi wuta sai kaso dayane kawai yan aljannah,sune wadanda sukekan abindanake dakuma sahabbainah....tirmidiy ne yakawo kuma albani ya ingantashi 4219
Sai kowacce qungiya tadinga ikirarin itace wannan dayar da take kan gaskiy. Amma dayake qurani gidan tonan asiri,da baiyana gaskiya ,da bata,tuni yariga yayi bayanin wadanda suke kan gaskiya tahanyar da zakagane su cikin sauqi gakuma hadisai ingatattu sunqara bayani .sabodahaka ga wasu daga siffofin wadanda suke kangaskiya sai muyiwa juna adalci muga qungiyar waye tawaye,take kan gaskiya .in allah yaso
.1.sune wadanda dukkan lamarin su na rayuwa,mu'amala,hukunci ,sabani suke maidahi ga allah damanzansa s.a.w wato sunmaida allah damanzon sa abin kwaikwayo adukkan alamarinsu.iya samun ikon su da damar su
kamar yadda allah swt yafada a suratul nisa'i inkuka sami sabani a wani abu to kumaidahi (al amari) zuwaga allah damanzon sa(dan suyi muku hukunci akan sabani) in kunkasance kunyi imani da allah da ranar tashin alqiyama hakane mafi alkairi dakuma kyakkyawar(mafi kyaun) fassara wato tawili. Nisa'i
2. Basa gabatar da maganar kowa (malamine,mala'ikane ,annabine,waline,) a kan ta annabi muhammadu s.a.w .wato maganar annabi muhanadu s.a.w itace gaba data kowa
saboda fadin allah swt yaku wadan da kukai iymani kada ku gabaci allah da manzansa .....(wato karkuyi wani aiki a ibada sai allah da manzan sa sun ce kuyi ,ko annabi s.a.w. Yayi) suratul hujirat
3 mutanene masu tsananin ruqo da tauhidi adukkanin sa tare da fassarahi kamar yadda magabata naqwarai sukayi
4.suna matuqar jajircewa wajen binsunnar annabin rahama dakuma bankado sunnar da akamantata su dabbaqata daidai gwargwadon samun damansu har acemusu baqine ko masu sabon addini, .kamar yadda annabi s.a.w yace musulunci ya somu yana baqo kuma dasannu zai koma baqo kamar yadda yasomi yana baqo yabo yatabbata gabaqi(wadan da suke dabbaqa sunna sanda bidiah tai yawa ,shirka taiyawa) ,kokuma itaciyar duba ta aljanna ta tabbata gasu baqin
5.sune wadan da basa kutsawa ,basa fassara ayoyin alqurani da son zuciyar su,ra'ayin su ,suna tsayawa akan yadda annabi s.a.w yafassara ta kawai dan sunyadda .baya magana tasan rai sai wahayi... kadai da akeyimasa..dakuma yadda sahabbai da magabata na qwarai suka fassarata s
6.basa maqalewa maganar malamansu a gun da sukai kuskure ,dansunsa malamansu ba ma asumaineba suna iya kuskure .kamar yadda annabi saw yace dukkan dan adam yana kuskure mafi alkairin me kuskure ,masu tuba. Daga ahamad.
Dakuma fadin imamu malik r.h babu wani bayan annabi s.a.w .face a iya karbar maganarsa ko a barmasa saidai annabi s.a.w . Wato dolene ai aiki damaganarsa dukka
.7.sune wadan da zargi ko cutarwa basa sauke su daga kan turbar gaskiya
kamar yadda annabi s.a.w yace wani bangare na al'ummar nan bazai gusheba yanakan gaskiya, ba kuma wanda zaicutar dasu dan ya sabamusu (wato surutun mutane,da makirci,da akemusu baya sasu su bar gaskiya) har al'amarin allah ya zo .daga muslim
8.sune ma abota hadisi wato masu lazumtar karanta hadisai da aiki dashi gwargwadon ikon su
9.suna temakon addinin musulunci da dukiyarsu da ransu dakomai nasu
10.suna umarni da kyakkyawan aiki da hani ga mummunan aiki koda yaushe .kasancewar su mafiya alkairin al'umma
11. Suna qasqantar dakai da tsoran azabar allah.dakuma kwadayin rahamarsa ,da gafarar sa s.w.t
12. sunayiwa annabin raha s.a.w makauniyar biyayya,da sonsa da ahalin gidansa dukkansu suna kallon matsayin su irin kallon da shari'ah taimusu ,basa daga su matsayin da banasu ba kamar na annabi s.aw.,ko na allah s.w.t
13.suna matuqar son sahabban annabi muhammadu s.a.w .basa batasu,basa aibatasu basa ambaton su saida alkairi ,suna barranta gadukkan maqiyin su
14.da shauran su
YAN UWA WANNAN SUNE WASU DAGA CIKIN SIFFOFIN KASO DAYA CIKIN KASO 73 DA ALUMMAR MUSULMAI ZASU KASU AMMA DUKKAN SU SUNA WUTA SAI WANNAN KASON KAWAI .KUMA ITACE AQIDAR SHUWAGABANNIN MAZHABOBI 4 WATO IMAM MALIKU R.H DA IMAM AHAMAD DA IMAM SHAFI'I R.H DA IMAM ABU HANIFA R.H
ALLAH KASAMU CIKIN SU

Monday, 7 October 2013

Addu'arshiga masallaci

Addu'ar shiga masallaci
1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika .
Daga abu dawuda da musulum sunkawo wannan hadisin .
ko kace
2.a uzubillahii azim wa biwajhihi alkariym wasuldanihi alqadiym min shaidanil rajim
rawawu abu dawuda
yan uwa wadannan duk suntabbata daga manzan allah saw amma akwai wata aya da mutane suke fada wato wa annar masajida lillahi fala ta da'u ma'allaha ...harqarshe. yayin shiga masallaci wanda hakan kuskurene kuma baitabbataba daga annabi s.a.w .
Sai anjima

Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi

dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad farin jakada. Yar uwa kisani dalilin dayasa malaman musulunci sukayi ca akan irin wasu kayan kwalliyar da kike amfani da su illa kawai dan tausayamiki fushin allah duniya da lahíra,dakuma karemiki lafiyarki bawai dan a quntatamiki ahanaki kwalliya ba.a a hasalima babu wani addini daya fi musulunci bawa yanci tayi kwalliya .kamar su lallai wato qunshi ,kwalli da shauransu
gakadan daga illolin wasu kayan kwalliyar mata
1. Takalmi coge .yar uwa kisani takalmi coge yana damatuqar hatsari agareki,dalikuwa shine inkinsa coge dunduniyarki zatai sama yatsun ki zaiyi qasa kinga inkina tafiya kina dan kifawa kina qoqarindawowa dajikinki to a daidai wannan lokacin dukkan jikinki yana rawane yana motsawa kamar yadda kamfanin takalmi coge na itali yafada yana jan hankalin mutane kinga kin yada fasadi,
illa ta .[a] jijiyoyin ki na dunduniya suna sandarewa saiyasa qafar mace tayi tauri
[b]kinfi kusa da saurin faduwa dakin zame
[c] kuma kamar kina qaryane dan kina nuna ke doguwace amma dakin cire saikizama gajera
2 matsattsun kaya. Daman tuni kinsancewa addinin musulunci yahana ki irin wannan shigarma.hakama bunciken zamani yanuna illar sa kaya matsattsu kamar haka
[a] rashin walwala sakamakön matseki da sukai
[b] zai iya shafar juna biyunki,ko yakawomiki tangardar haihuwa
[c] zai shafi zagayawar jini wanda hakan zai iya samiki hawanjini
3 sakaya ragaraga shima yana da illa agareki sakamakon hasken rana naiya shafar fatarki kai tsaye kinga hakan na iya ragemiki kyallinfa,shafar qashinki dan fatarki ba irintamaza ceba
4.janbaki shiwannan illar sa kadance wato inkina dambara shi dayawa yana hana lebbanki samun iska ishassha sai yadinga saba wani lokacin harda qaiqaya .inzaki sa kisa kadan kuma agidan mijinki banda unguwa ko wanda bamijinkiba
5.janfarce shikuma wannan yana hana ruwan alwala taba farce,yanahana farce shaniska sai yadinga gautsi hardakaryewa
6.qona gashi =shi wasu maluman sun yi rangwame gamata ,amma illarsa
[a]in mace tadene to gashin zai lalace .shidai sai dai taitayi
[b]duk sanda mace tayi yaikyau sai kuga tana qoqarin futu dagashinta ga wadanda ba mazantaba.
Ki yiwa mijinki ado kawai dashi
7.farcen roba=yaruwa shima wannan na cutar da wanda zaikarbi wani abo ko baki tahanyar karzarmutum ,yana hana farce shan iska ishasshiya ,sai yasashi gutsi koma ya dinga karyewa
[9]kayanshafe shafe=suma wadannan akwai masu bawa fata kariya da qara kyau amma akwai wanda akahana na bilitin masu canja fata tai ja ,far dashaurans suna da illa kamar jamar dafata ,ragewa fata qyari ,sham wahalardinki a asibiti,yinbaqi in kin dena
canja halrtta kamar taqunannan hanci =shima yana shafar lfy koma yalale