SUWAYE AKAN GASKIYA?
Dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyen halitta annabin rahama annabi muhammadu s.a.w
yan uwa wannan wata tambayace wacce mu musulmAi muke yawan nanatata a junanmu tsakanin qungiyoyin addini kamar ,izala,tijjaniyya,qadiriyya,shi'ah,khawarij,quraniyun da dai shauransu
musammamma in aka dubi hadisin tirmidi da manzon allah s.a.w yace wannan al'ummar dasannu zata rabu harkaso 73 dukka kaso 72 zasutafi wuta sai kaso dayane kawai yan aljannah,sune wadanda sukekan abindanake dakuma sahabbainah....tirmidiy ne yakawo kuma albani ya ingantashi 4219
Sai kowacce qungiya tadinga ikirarin itace wannan dayar da take kan gaskiy. Amma dayake qurani gidan tonan asiri,da baiyana gaskiya ,da bata,tuni yariga yayi bayanin wadanda suke kan gaskiya tahanyar da zakagane su cikin sauqi gakuma hadisai ingatattu sunqara bayani .sabodahaka ga wasu daga siffofin wadanda suke kangaskiya sai muyiwa juna adalci muga qungiyar waye tawaye,take kan gaskiya .in allah yaso
.1.sune wadanda dukkan lamarin su na rayuwa,mu'amala,hukunci ,sabani suke maidahi ga allah damanzansa s.a.w wato sunmaida allah damanzon sa abin kwaikwayo adukkan alamarinsu.iya samun ikon su da damar su
kamar yadda allah swt yafada a suratul nisa'i inkuka sami sabani a wani abu to kumaidahi (al amari) zuwaga allah damanzon sa(dan suyi muku hukunci akan sabani) in kunkasance kunyi imani da allah da ranar tashin alqiyama hakane mafi alkairi dakuma kyakkyawar(mafi kyaun) fassara wato tawili. Nisa'i
2. Basa gabatar da maganar kowa (malamine,mala'ikane ,annabine,waline,) a kan ta annabi muhammadu s.a.w .wato maganar annabi muhanadu s.a.w itace gaba data kowa
saboda fadin allah swt yaku wadan da kukai iymani kada ku gabaci allah da manzansa .....(wato karkuyi wani aiki a ibada sai allah da manzan sa sun ce kuyi ,ko annabi s.a.w. Yayi) suratul hujirat
3 mutanene masu tsananin ruqo da tauhidi adukkanin sa tare da fassarahi kamar yadda magabata naqwarai sukayi
4.suna matuqar jajircewa wajen binsunnar annabin rahama dakuma bankado sunnar da akamantata su dabbaqata daidai gwargwadon samun damansu har acemusu baqine ko masu sabon addini, .kamar yadda annabi s.a.w yace musulunci ya somu yana baqo kuma dasannu zai koma baqo kamar yadda yasomi yana baqo yabo yatabbata gabaqi(wadan da suke dabbaqa sunna sanda bidiah tai yawa ,shirka taiyawa) ,kokuma itaciyar duba ta aljanna ta tabbata gasu baqin
5.sune wadan da basa kutsawa ,basa fassara ayoyin alqurani da son zuciyar su,ra'ayin su ,suna tsayawa akan yadda annabi s.a.w yafassara ta kawai dan sunyadda .baya magana tasan rai sai wahayi... kadai da akeyimasa..dakuma yadda sahabbai da magabata na qwarai suka fassarata s
6.basa maqalewa maganar malamansu a gun da sukai kuskure ,dansunsa malamansu ba ma asumaineba suna iya kuskure .kamar yadda annabi saw yace dukkan dan adam yana kuskure mafi alkairin me kuskure ,masu tuba. Daga ahamad.
Dakuma fadin imamu malik r.h babu wani bayan annabi s.a.w .face a iya karbar maganarsa ko a barmasa saidai annabi s.a.w . Wato dolene ai aiki damaganarsa dukka
.7.sune wadan da zargi ko cutarwa basa sauke su daga kan turbar gaskiya
kamar yadda annabi s.a.w yace wani bangare na al'ummar nan bazai gusheba yanakan gaskiya, ba kuma wanda zaicutar dasu dan ya sabamusu (wato surutun mutane,da makirci,da akemusu baya sasu su bar gaskiya) har al'amarin allah ya zo .daga muslim
8.sune ma abota hadisi wato masu lazumtar karanta hadisai da aiki dashi gwargwadon ikon su
9.suna temakon addinin musulunci da dukiyarsu da ransu dakomai nasu
10.suna umarni da kyakkyawan aiki da hani ga mummunan aiki koda yaushe .kasancewar su mafiya alkairin al'umma
11. Suna qasqantar dakai da tsoran azabar allah.dakuma kwadayin rahamarsa ,da gafarar sa s.w.t
12. sunayiwa annabin raha s.a.w makauniyar biyayya,da sonsa da ahalin gidansa dukkansu suna kallon matsayin su irin kallon da shari'ah taimusu ,basa daga su matsayin da banasu ba kamar na annabi s.aw.,ko na allah s.w.t
13.suna matuqar son sahabban annabi muhammadu s.a.w .basa batasu,basa aibatasu basa ambaton su saida alkairi ,suna barranta gadukkan maqiyin su
14.da shauran su
YAN UWA WANNAN SUNE WASU DAGA CIKIN SIFFOFIN KASO DAYA CIKIN KASO 73 DA ALUMMAR MUSULMAI ZASU KASU AMMA DUKKAN SU SUNA WUTA SAI WANNAN KASON KAWAI .KUMA ITACE AQIDAR SHUWAGABANNIN MAZHABOBI 4 WATO IMAM MALIKU R.H DA IMAM AHAMAD DA IMAM SHAFI'I R.H DA IMAM ABU HANIFA R.H
ALLAH KASAMU CIKIN SU
abdul
Abdul
Search This Blog
Pages
Popular Posts
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Addu'ar shiga masallaci 1.bissimillahi wassalatu wassalamu ala rasulullah allahumma aftahaliy abuwabu rahamatika . Daga abu dawuda ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci sutabbata ga fiyayyan halita annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam.bayan haka inaimana ...
-
Illoli da wasu kayan adon mata sukedashi dasunan allah me rahama dajinqai tsira da amunci su tabbata gafiyayyan halitta annabi muhammad f...
-
**SUNAYEN ANNABIN RAHAMAH ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) *** An karbo hadisi daga Jubair ibn Mu]’im, Annabi ya ce :”Hakika Ina dasunaye masu yawa ...
-
Dasunan allah merahama mejinqai tsira da amunci su tabbata ga annabin rahama saw .yan uwa ayau zan tunatar damu musammamma ni meyawan lefi.w...
-
Wannan itama tana daga adduar da manzan allah swa yake yawaita maimaitawa dan neman kariya a gun allah swt allahumma inni a uzubika min s...

No comments:
Post a Comment