Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Friday, 27 September 2013

Ranar jummu ah
da abubuwan da ake mata
yan uwa musani dai ranar jummuah ranace me matuqar alkairy a gun musulmai wannan ne yasa manzon allah s.a.w ya umarcemu dakuma bamu shawar akan yin wadannan abubuwa
1.yin wanka kafin shigowar lokacin tafiya masallaci musammamma ga matasa wajibine
2.saka fararan kaya abun sone kuma sunnane
3.saka turare me dadin qamshi bawanda zai cutar da mutane ba
4.yin asuwaki
5.saurarar huduba dabarin surutu da barin hana wani surutu
6.yawaita salati,adduoin alkairi ,azkar,nafiloli dashauransu
wasalam allah yasa mudace da sa arnan ta ranar jummu ah

No comments:

Post a Comment