Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Friday, 27 September 2013

Siffofin yan shi'ah dasukayi kama da yahudawa sak
1.yan shi'a sunce ba sarauta saiga gidan annabi s.a.w kawai.sukuma yahudu sunce basarauta sai ga yayan annabi dawudu a.s.l.m
2.yanshiah sunce ba wani jihadi shariyyan sai da mahadi.duk abundasukeyi a yau munafurcine kawai da taqiya kokuma kamar lafila suka daukeshi. Haka suma yahudu sukace bajihadi sai dujal yabaiyana
3. Yahudu basayin sallah sallah sai taurari sunfito .haka ma yanshiah basayin sallar magariba sai tauri sunfito sama
4.yan shi'ah sun nufin canja littafin allah quran sukuma yahudawa suncanja littafin allah swa wato attaura
5.yahudawa sun tsani malaika jibirilu,suma yan shi'ah gurabiyyah sunacewa yayi kuskure,kaisaqon annabta,wasunsuma sunacewa yaci amanar aliyu
.6.sunagani dukwanda ba yahuduba to ba musulmine ba hakama yanshi'ah suke ganin wanda ba dan shiah neba kamar yadda sukace a tafsirul kummi . Abu abdullah yace inbamu da yanshiarmu ba bawanda yakekan addinin musulunci daganan harzuwa alqiyama.duba badhlul majhud fi isbati mushabahatir rafidha lil yahud na abdullahi al jumaili 2/559 da 568
.dakuma as shi'ah al isna ashriyyah watakfiruhum lil umumil muslim
7.suna zinar mutuah yanshiah hakama yahudu suna zina da kowacce mace inba bayahudiyace ba
8.aron mata dan shiah na iya bawa danuwansa dan shi aron matasa inzaitafiya shiwanda aka baya zaiyi duk abinda yagadama da ita .kamar yadda yazo a littafinsu kashful asrari shafi na 46 zuwa 47.hakama suma yahudu suna munsayen mata
8yahudu sunj iya tara mata dayawa suyi ta zina dasu wadanda ba yahudawa ba hakama su yanshiah sunce mutuah ka iyayi da mata 100 ma tunda ,ba asakinta kuma batagado ba a gadarta duba tahzibul ahakam littafi na 7/shafi na 259 da kuma al istibsar na aldusi littafi na 3 shafi na 147
allah kaimana gafara kashiryi yanshiah
dan manyan dalibai masu bincike na kwakkwafi da diddigi
to ga web site insha allah duk abun dakake so game da shiah zakasamu
1 www.dd-sunnah.net
2 www.ahlulbaity.com
3 www.fnoor.com
4 www.alburhan.com
5 www.wylsh.com
6 www.khomainy.com
7 www.dhrl2.com
8 www.alainah.net
9 www.ansar.org
1 www.almanhaj.com
12 www.almhdi.com
13 www.isl.org.uk
14 www.sultan.org
15 www.huda.com

No comments:

Post a Comment