Powered By Blogger

abdul

Abdul

Search This Blog

Pages

Popular Posts

Translate

Friday, 27 September 2013

Yadda za kuyi da naman layya dakuma wasu bayanan

Yadda za kuyi da naman layya dakuma wasu bayanan
salamun alaikum
yan uwa .
Yadda zakayi da naman layyarku
.1.dafarko dai anaso kasadaukar da mafi yawan naman ,danhaka hadisi yazo daga manzon allah s.w.a ya yi layya da raquma 100 amma ya sadaukar danaman duka da fatar da ma igiyar daure raquman.
Amma ba laifi karaba naman uku kacikaida iyalanka daya kabada daya kyauta kayi sadaka da daya.
Suwa a kebawa naman layya
1.faqirai
2.iyalanka
3.mutane wato kyauta
ba a bawa mahauci naman laiya dasunan ladan aiki.
Irin dabbar da za a yanka a layya
1.raqumi dan shekara 5
2. Saniya yar shekara 2
3.awaki yan shekara 1 ko sama amma balefi in ana rashi ayi samada yar shekara daya wato juz a
siffar dabbar layya
1.tazama me mai
2.me lafiya
wacce ba a layya da ita
1.me yankakken kunne sosai
2.me yankakken qaho amma malikiyya sunce in bayajine wato ya warke ba lefi ayi da ita
4.me zubabban haqora
5.tsohuwa marar mai
3. Da duk wata me babban aibu
ana iya hada kudi kamar mutum 10 susai raqumi suyi layya
mutum 7 susai saniya suyi kamar yadda hadisi yatabbata daga manzon allah s.a.w

No comments:

Post a Comment